Bola Tinubu
Sanata Abdul Ningi ya ce mambobi 67 ne ke bayan Abdulaziz Yari a kokarinsa na zama shugaban majalisar dattawa, ya ce ya kamata a bari mambobin su zabi ra'ayinsu
Shugaban kasar Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu yana da ikon yin wasu nade-nade a majalisarsa ba tare da neman yardar mambobin majalisar dokokin tarayya ba.
Kungiyar Kiristoci a Najeriya, CAN reshen jihar Kaduna ta soki tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufai kan kalamansa na tikitin Muslim-Muslim a wani faifan bidiyo.
Sabon sakataren gwamnatin tarayya da aka rantsar, George Akume, ya dauki alkawarin cewa ba zai ba yan Najeriya da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kunya ba.
A karon farko tun bayan kama aiki a matsayin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya shiga ganawa da gwamnonin jihohin Najeriya 36 a fadarsa da ke birnin Abuja.
Ƙungiyar CAN ta ce dole a tabbatar da adalci wajen rabon Hafsun Sojoji. Kiristocin sun aika sako na musamman ga Bola Ahmed Tinubu da ake shirin raba mukamai.
Yan Najeriya 109 daga kasar Libya ne aka samu nasarar dawo da su gida. Hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa (NEMA) ce ta tarbesu a filin tashi da saukar jirage.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Sanata George Akume, a matsyain sabon sakataren gwamnatin tarayya (SGF), fadarsa da ke a birnin tarayya Abuja.
Za a ji sabon shugaban kasa ya na so mutanensa sun rike Majalisa. Bola Tinubu zai sa labule da Gwamnoni da shugabannin APC da kuma zababbun Sanatocin jam’iyyar
Bola Tinubu
Samu kari