Bola Tinubu
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya jajantawa mutanen da haɗarin kwale-kwale ya rutsa da su a jihar kwara. Haɗarin dai ya yi sanadin rasuwar sama da mutane 100 da ke.
Jigo a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu akan tsauraran matakai da yake dauka inda yace hakan zai kawo sauyi a kasar.
A yammacin Talata, Dr. Goodluck Jonathan ya yi zaman farko da Bola Ahmed Tinubu bayan hawansa kan mulki. Tsohon Shugaban Najeriyan ne wakilin ECOWAS a Mali.
Naira ta yi mummunan faduwar da kusan ba a taba gani ba, daga baya labari ya canza. Hakan bai rasa alaka da matakin da aka dauka na dakatar da Gwamnan CBN.
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakibu, zai bayyana a gaban kotu domin bayar da shaida a ƙarar Atiku kan nasaear Tinubu.
Rahoto ya zo cewa Ali Ndume ya ce ba a banza Godswill Akpabio ya doke Abdulaziz Yari, ya zama shugaban majalisa ba. Sanatan ya bayyana komai ne a wata hira.
Godswill Akpabio, sabon shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, ya nemi samun haɗin kan gwamnatin Shugaba Bola Tinubu, wajen tafiyar da ayyukansu cikin lumana.
Gwamnan Umar Bago Mohammed na jihar Neja ya bayar da tabbacin cewa mata ne za su rike mataimakan shugabannin kananan hukumomi a karkashin gwamnatinsa, inda.
Za ku ji wasu manyan dalilan da suka taimakawa Hon. Tajudden Abbas PhD wajen zama sabon shugaban majalisar wakilan kasar nan a zaben da aka gudanar yau a Abuja.
Bola Tinubu
Samu kari