Bola Tinubu
Babban dan takarar kujerar shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya gana da shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban kasa a ranar Litinin, 12 ga watan Yuni.
Labarin dimokuraɗiyyar Najeriya ba zai cika ba in ba a Sanya batun ranar 12 ga watan Yunin 1993 a ciki ba. Rana ce da 'yan Najeriya suka nuna borensu ga mulkin.
Babban Faston majami'ar Katolika, Rabaran Ignatius Kaigama ya bukaci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya cika alkawuran da ya dauka musu a baya kafin zabe.
Shugaba Tinubu ya gudanar da wasu manyan sauye-sauye a makonsa na biyu da darewa kan karagar mulki. Da yawa daga cikin matakan nasa sun yi wa 'yan Najeriya.
Tun da ana kukan janye tallafin fetur a kasar nan, Mai girma sabon Shugaban kasa ya nuna cewa zai karkata wajen inganta jin dadi da rayuwar al’ummar Najeriya.
A zaben da ya gabata, Tinubu ya bayyana yadda Emefiele ya so haramta masa hawa kujerar shugaban kasa bisa wasu dalilai da ba a tabbatar da fitowarsu waje ba.
Tun farko da aka kaddamar da sauyin kudi a Najeriya, akwai hwa,gwamnonin da suka bayyana cewa, basu yarda akwai alheri a cikin lamarin ba, akwai su El-Rufai.
Bola Tinubu zai nada masu taimakawa da ba shi shawara, ana sa ran wadanda za a nada za su kunshi masu magana da bakinsa da mukarraban cikin gida da mu ka kawo
An rahoto cewa za a yi wa dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele tambayoyi kan basussukan da aka bai wa manoma karkashin shirin Fadama.
Bola Tinubu
Samu kari