Bola Tinubu
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya kafa tarihi a siyasar Najeriya, ya amince sa motocin kashe wuta a cikin jerin gwanon motocin shugaban ƙasa.
Yan asalin Abuja sun bukaci shugaban kasa Bola Tinubu da ya ba dan cikinsu mukamin ministan babban birnin tarayya, cewa mai daki shi ya san inda ke masa yoyo.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara ya bayyana dalilin ganawarsa da Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da kuma yadda ya gana da Dangote, attajirin nahiyarmu ta Afrika.
Tsohon shugaban kasa, Chif Olusegun Obasanjo ya kara bayyana cewa dan takarar jam'iyyar Labour, Peter Obi yafi dukkan sauran 'yan takarar cancanta a kasar.
Alhaji Aliko Dangote ya bayyana ganawarsa da Shugaba Tinubu kawai don ya sanar da shi ne batun ziyararsu da Bill Gates da za su kawo a ranar Litinin mai zuwa.
Tsohon ɗan majalisar wakilai, Muhammad Gudaji Kazaure, ya lissafo jerin mutum 12 da yakamata a Shugaba Tinubu ya bincika domin farfaɗo da tattalin arziƙin ƙasa.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya karɓi bakuncin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, da shugaban kamfanin Ɗangote Group, Aliko Dangote.
Bayanai sun bayyana kan adadin kwanakin da tsoffin shugabannin kasa, Obasanjo, Yar’adua, Jonathan, da Muhammadu Buhari suka dauka kafin su nada ministocinsu.
Gwamnan juhar Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗda, da sauran gwamnonin jihohin Arewa maso Yamma sun gana da shugaban kasa kan batun tsaro da noma da sauransu.
Bola Tinubu
Samu kari