Bola Tinubu
Muhammadu Sanusi ya sa labule da Shugaban kasa, kuma ya fadi abin da su ka tattauna a kai. Sanusi II ya ce ya na so gwamnati ta magance matsalar tattalin arziki
Sakamakon dokar da Muhammadu Buhari ya rattaɓa wa hannu kafin barin Ofis, ya zama waji shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa ministoci cikin watanni biyu.
A halin yanzun, ana dakon jin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sanar da jerin sunayen Ministocin da zai naɗa, sai dai a cikin gida APC akwai matsaloli.
Za a ji Hamshakan masu kudin Najeriya sun rasa Biliyoyin Daloli tun da CBN ya saki Naira a kasuwa. Attajiran da ake ji da su kamar su Aliko Dangote sun ja baya.
Ana sauraron wadanda Bola Ahmed Tinubu zai zaba su yi Ministoci. Maganar neman kujerun Ministan ya kara karfi ne bayan shugaban kasa ya nada masu bada shawara.
Sanata Abdulaziz Yari, sanata daga Zamfara kuma tsohon gwamnan jihar ya bayyana cewa wasu daga cikin sanatocin da ya tabbatar da za su zabe shi sun yaudare shi.
Shugaban Najeriya ya dauko wasu kwararru da za su rika ba shi shawara. Wannan rahoto ya kawo tarihin irinsu Nuhu ibadu da sauran sababbin Hadiman Bola Tinubu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga ganawa yanzu haka da tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi, a fadar shugaban kasa da ke birnin tarayya Abuja.
Dattawan kasa, Alhaji Tanko Yakasai da Chief Bisi Akande, sun kai ziyarar taya murna ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, a fadarsa da ke Abuja yau Alhamis.
Bola Tinubu
Samu kari