Bola Tinubu
Mr Peter Obi, dan takarar zaben shugaban kasa na jam'iyyar Labour ya shigar da kara na kallubalantar nasarar Bola Tinubu a zaben shugaban kasa na watan Fabrairu
Chimaroke Nnamani ya zabi ya fice daga babbar jam’iyyar hamayyar kasar nan. Sanatan da ake ta rikici da shi a PDP, ya tsallaka ya koma Jam’iyyar APC bayan zabe
Sakamakon Zaben Gwamnan 2023 Daga Kananan Hukumomin Jihar Legas sun fito. Za a ji alkaluma sun nuna Babajide Sanwo Olu zai zarce a kan mulki zuwa shekarar 2027.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde na PDP, ya bayyana cewa zai yi aiki hannu da hannu da gwamnatin zaɓabben shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, na jam'iyyar APC.
Rotimi Amaechi wanda ya yi Gwamna na shekaru takwas a Ribas ya ce mutanen Tinubu su ka kawo Shugaban INEC. Tsohon Ministan Buhari ya bayyana haka ne a jiya.
Jamiyyar All Progressives Congress, APC, mai mulki a kasa ta gargadi Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jamiyyar LP cewa ba zai iya kwace nasarar Tinubu ba
Shugaban jam’iyyar APC na shiyyar Arewa maso yamma, Salihu Lukman yana nan a kan batun na zargin da yake yi wa Iyiola Omisore na jawowa APC faduwa zaben Osun.
Kiristoci su na neman Sakataren Gwamnati da COS a Gwamnati mai zuwa. An ce idan Bola Tinubu ya yi haka ne zai zama an yi adalci da gaskiya wajen raba kujeru.
Rahoton nan ya tattaro kusoshin PDP da suka bayyana goyon bayansu ga ‘yan takaran wasu jam’iyyun kamar su Gwamna Seyi Makinde, Okezie Ikpeazu, Ifeanyi Ugwuanyi
Bola Tinubu
Samu kari