Bola Tinubu
Babban jagoran PDP a Kudu, Ayo Fayose ya fito karara ya fadawa Duniya wanda ya goyi baya a zaben 2023 duk da ya yi alwashin ba zai karbi aiki a gwamnatinsa ba,
Fitaccen malamin addinin Musulunci Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya bayyana wasu dalilai guda biyu da suka sa Tinubu bai wa sama da sojoji 100 umarnin.
An nada Bola Ahmad Tinubu a kujerar shugabancin ECOWAS, inda aka bayyana shi a matsayin shugaban kungiyar. Rahoto ya bayyana waye shugaba Tinubu ya gada bana.
Shehu Sani ya shawarci Shugaba Tinubu da ya kauracewa aikata wasu kurakurai guda biyu a yayin gudanar da mulkinsa. Shehu wanda tsohon sanata ne na Kaduna ta.
An bayyana cewa Rarara ya kamata Tinubu ya ba mukami ba Ganduje ba. Wani dan jam'iyyar APC a jihar Kano, Bashir Shata Kabo ne ya bayyana haka a wata hira da ya.
Hukumar tsaro ta farin kaya, DSS ta karyata labarin da ke cewa, ta kama tsohon gwamnan jihar Zamfara saboda ya ki amsa wayar shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu.
Babbar kotun Tarayya ta umarci gwamnatocin Obasanjo da 'Yar Adu'a da Jonathan da kuma Buhari su fadi yadda suka kashe kudaden da ake zargin Abacha na $5bn.
Hukumar ICPC ta musanta rahoton cewa hukumar DSS ta dira ofishiɓtaɓinda tanƙwace wasu takardun laifukan Shugaban Tinubu da wasu haɗinamansa na kusa da shi.
Hadimin tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar, ya ce Shugaba Tinubu ya fara rabon mukamai ga masu sukarsa saboda wata maƙarƙashiya da ya ke ƙullawa.
Bola Tinubu
Samu kari