Bola Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana yadda aka shirya ma sa makirci kala-kala domin ya fadi zaɓe, amma duk da haka ya yi nasara. Ya fadi hakan ne a.
An bayyana cewa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ne ya fi kowane daga cikin shugabannin Najeriya yawan ministoci tun farkon mulkin jamhuriya ta huɗu, wato 1999.
Wasu 'yan Arewa sun soki Bola Tinubu da cewa bai zabo masu wakilai na kwarai ba, an ce daga Kudu an dauko kwararru da su ka san aiki, an taro tarkace a Arewa.
Za a ji hasashen farashin da fetur zai koma idan aka gyara matatun kasa. Gwamnati za ta daina biyan kudin jirgi da na sauke kaya idan aka daina zuwa kasar waje.
A yau tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi bayanin dalilin gazawarsa wajen zuwa taron APC. An ji abin da ya sa babu ruwan sa da taron Shugabannin APC.
Jama’a sun maidawa Shugaban kasa martani a kan zabo Maryam Shetty daga Kano. Ana jiran Abdullahi Umar Ganduje da Rabiu Kwankwaso, sai aka ga su Abdullahi Gwarzo
Shugabancin jam'iyyar APC na ƙasa ya faɗa wa shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tiɓubu, cewa Najeriya tana cikin farin ciki bisa yadda ya ɗauko hanyar kawo ci gaba.
Am yi wata yar kwarya-kwaryan dira yayin tantance ministar da shugaba Tinubj ya naɗa daga jihar Imo, Doris Uzoka, ta wayance ta ƙi amsa tambaya game da mijinta.
Kungiyar tuntuɓa ta Arewa (ACF), ta shawarci Shugaban Bola Ahmed Tinubu, wanda yake mazaunin shugaban ƙungiyar ECOWAS, dangane da amfani da ƙarfin soji a Nijar.
Bola Tinubu
Samu kari