Bola Tinubu
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya zama sabon shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa a ranar Alhamis, 3 ga watan Agustan 2023.
Fasto Okezie Atani da wasu sun rika lalubo abubuwan da Bosun Tijjani ya fada a Twitter. Tijjani ya na goyon bayan Peter ne, wannan bai hana a zakulo shi ba
Sabon shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Umar Ganduje ya sha alwashin kawo sauyi a APC da kuma yin nasara a zabukan da ke tafe a jihohi uku a wannan shekara.
Jam'iyyar APC mai mulki ta zabi tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje a matsayin shugabanta na kasa yayin taron masu ruwa da tsaki a Abuja a yau Alhamis.
Uwargidan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, Oluremi Tinubu da uwargidan mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, Nana Shettima sun ziyarci Buhari a Daura.
Jigo a APC ya sake ajiye kujerarsa, za a rasa mutane 5 a Majalisar NWC. Kafin nan Salihu Lukman ya rubuta takardar murabus bayan tafiyar Sanata Abdullahi Adamu.
Tsohon shugaban mulkin soja a Najeriya, Abdulsalami Abubakar ya jagoranci tawagar ECOWAS zuwa Nijar don tattaunawa da shawo kan matsalar kasar bayan juyin mulki
An bayyana yawan ƙuri'un da kowace daga shiyyoyin Najeriya shida ta bai wa Shugaba Bola Tinubu lokacin zaɓe, da kuma yawan ministocin da kowace daga cikinsu.
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta fitar da jerin jihohin da suka fi fuskantar hauhawan farashin kayayyaki fiye da sauran jihohin Najeriya dalilin wasu matakai.
Bola Tinubu
Samu kari