Bola Tinubu
Ganin Dalar Amurka ta kai N950, Shugaba kasa da CBN sun fara neman mafita. Bola Ahmed Tinubu ya gaji da yadda Naira ke tangal-tangal, ya kira Folashodun Sonubi.
Litar man fetur ya na shirin sake tashi daga N620 zuwa N720 a gidajen man Najeriya. Tashin Dala zuwa kusan N950 a kasuwar canji zai shafi farashin gidajen mai.
Shugaba Tinubu na Najeriya kuma shugaban Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Afirka Ta Yamma, ECOWAS, na duba yiwuwar tura sojoji zuwa Jamhuriyar Nijar.
Jam'iyyar APC mai mulki ta bayyana cewa shugaban jam'iyyar ta kasa, Abdullahi Ganduje ba zai hana Rabiu Kwankwaso shigowa jam'iyyar ba don ci gaba ake nema.
Hukumar DWI da ke rajin raya dimukradiyya ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya kafa dokar ta baci a jihar Zamfara don dakile 'yan bindiga da rashin tsaro.
Osita Okechukwu ya na ganin kuskure ne Bola Tinubu ya bar Nasir El-Rufai ya tafi a banza, ya ce ana bukatar mutum na dabam irinsa ya shawo kan matsalar lantarki
Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bayyana wasu dalilai kwarara guda biyar da ke jawo juyin mulki a Nahiyar Afirka ta Yamma, daga cikinsu akwai matsalar tsaro
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta zargi APC da Shugaba Tinubu da son yin amfani da rikicin juyin mulkin Nijar domim sanya dokar ta ɓaci a Najeriya.
Mun tattaro jerin abubuwa 10 da su ka jefa Nasir El-Rufai a matsala, su ka yi masa bukukun Minista. Daga ciki akwai kisan kare-dangi ga mazauna jihar Kaduna.
Bola Tinubu
Samu kari