Bola Tinubu
Wata dalibar makarantar Chibok da Boko Haram su ka sace a 2014 za ta hadu da iyayenta. A lokacin da aka dauke Kabu a 2014, ta na shekara 13, yanzu ta kai 22
Fadar gwamnatin tarayya ta yi ƙarin haske kan dalilin da ya sanya farashin man getur ba zai yi ƙasa ba ko da kuwa matatun man fetur ɗin ƙasar nan suna yin aiki.
An yada labarin da ke cewa, Uba Sani ya yiwa El-Rufai tuggu wurin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da kuma wanda zai maye gurbinsa kamar yadda dai ya bayyana.
Fasto Boma ya bayyana cewa idan ƴan Najeriya waɗanda ba sa farin ciki da ganin Shugaba Tinubu suka ci gaba da caccakarsa, lallai zai kammala wa'adin mulkinsa.
Rundunar tsaron Najeriya ta ce ba za ta saurari zugin da wasu marasa kishin kasa ke mata ba kan kifar da gwamnatin Bola Tinubu kamar yadda ya faru a Nijar.
Wasu daga cikin 'yan Najeriya da ke zaune a Jamhuriyar Nijar sun roki Shugaba Tinubu da ya taimaka ya kaso su don gudun shiga hargitsin yaki da ke shirin faruwa
Primate Elijah Ayodele ya bayyana matakin da kungiyar ECOWAS ta dauka na tura sojoji Nijar a matsayin matakin da bai dace ba, ya ce tattaunawa ita ce mafita.
Za a ji jerin abubuwan da su ka jawowa Nasir El-Rufai matsala wajen zama Ministan Bola Tinubu, hakan ya shafi Sanata Abubakar Sani Danladi da Stella Okotete.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya caccaki matakin amfani da ƙarfi da kungiyar ECOWAS ke shirin yi akan sojojin da suka yi juyin mulki.
Bola Tinubu
Samu kari