Bola Tinubu
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya karɓi bakuncin Gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta a fadar shugaban kasa da ke Abuja kan kisan gillan da aka yi wa sojoji.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya bayyana yadda Shugaba Tinubu ya damu kwarai da matsalar jihar inda ya ce kullum ya na kiransa sau hudu kan lamarin.
Jam'iyyar APC reshen birnin Abuja ta bukaci Shugaban Tinubu ya gargadi Ministan Abuja, Nyesom Wike kan nada 'yan PDP mukamai madadin 'ya'yan jam'iyyar.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ɗan yi gyare gyare a naɗin tawagar waɗanda za su ja ragamar hukumar almajiri da yara marasa zuwa makaranta ta ƙasa.
Yayin da ake fama da matsalar 'yan bindiga a Arewa, Sheikh Ahmed Gumi ya bukaci Gwamnatin Tarayya ta yi afuwa da kuma sulhu da maharan domin dakile rashin tsaro.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi hasashen cewa jam'iyyar APC ka iya kwace jihar Edo a zaben gwamnan da ke tafe a watan Satumba, 2024.
A ranar Litinin ne Shugaba Tinubu, ya mika tutar jam’iyyar APC ga dan takarar gwamnan jihar Edo na jam’iyyar, Monday Okpebholo, da abokin takararsa, Dennis Idahosa.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya tattauna da ɗan takarar gwamnan jihar Edo a zaben 2024, Okpebholo da abokin takararsa a fadar shugaban kasa.
Wani jigo a jam'iyyar PDP, Rilwan Olanrewaju, ya yi magana kan umurnin da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayar na aiwatar da rahoton Steve Oronsaye.
Bola Tinubu
Samu kari