Bola Tinubu
Mutane sun komawa ubangiji yayin da farashin kaya su ka haukace yanzu a kasuwa. Lissafi ya ƙwacewa Gwamnati, ma’aikata da talakawa saboda tsadar kaya a kasuwa.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya yi magana kan irin tanadin da shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wa 'ya'yan jam'iyyar APC.
Yayin da ake cikin mawuyacin hali, gwamnatin jihar Legas ta sanar da kasuwannin da za a sayi kayan abinci cikin rahusa bayan rage farashin da kaso 25.
Ahmed Adamu wanda shi Farfesan da ke ba Atiku Abubakar shawara a kan sha'anin matasa ya fadawa Tinubu da CBN sirrin dawo da Dala $1 ta koma N200 a yau.
An shawarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya dauki hanyar tattaunawa da 'yan bindiga don ceto dalibai da matan da aka sace a jihohin Kaduna da Borno.
Daniel Bwala wanda a baya ya rike mukamin kakakin kwamitin yakin neman zaben Atiku/Okowa, ya ce bai yi nadamar goyon Atiku da jam'iyyar PDP ba a zabeɓ 2023.
Sanannen malamin addinin musuluncin can, Sheikh Ahmed Abubakar Gumi, ya fadi kuskuren da gwamnatin tarayya ke yi wajen kawo karshen 'yan bindiga.
Labari ya zo daga Aso Rock cewa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa Zubaida Umar a matsayin Shugabar Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Tarayya (NEMA).
A yau Najeriya na fama da miliyoyin yaran da ba su zuwa makaranta saboda haka Birgediya Janar Lawal Ja’afar Isa mai ritaya ya zama shugaban hukumar almajirai.
Bola Tinubu
Samu kari