Bola Tinubu
Sanata Kawu Sumaila ya ce ya wanke shugaba Bola Tinubu kan cire tallafin man fetur a Najeriya. Kawu Sumaila ya ce shugaba Muhammadu Buhari ya cire tallafin.
Ofishin yada labaran Atiku Abubakar ya caccaki Daniel Bwala, ya ce kalamansa na nuna APC na tsoron hadakar ‘yan adawa da ke shirin ceto Najeriya.
Masu aikin shinkafa sun fara rufe masana'antu a Najeriya saboda karyewar farashi bayan fara shigo da abinci ba tare da haraji ba. Sun bukaci dawo da tsarin Buhari.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa burin jam'iyyar APC shine ta rika samun kaso mai tsoka na kuri'un da za a rika kadawa a lokacin zabe.
Shugaba Tinubu ya gana da Gwamna Sheriff a fadar Aso Villa 'yan kwanaki bayan komawarsa APC. Wannan ce haduwar Tinubu da gwamnan Deltan bayan barin PDP.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ziyarci wasu daga cikin jihohin Najeriya bayan hawansa mulki. Wasu daga cikin ziyarorin ya yi su ne don kaddamar da ayyuka.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya bayyana cewa an samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu dumbin yawa a karkashin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da wasu muhimman ayyuka da za su laƙume kudi sama da Naira biliyan 750.
Sanata Ali Ndume wanda ke wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawa ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan hana shigo da kayayyaki daga waje.
Bola Tinubu
Samu kari