Bola Tinubu
Hadimin shugaban kasa, Daniel Bwala ya shawarci Atiku Abubakar ya haƙura da neman zama shugaban kasa domin babu alamar Allah zai ba shi damar shugabanci.
Ana hasashen kasafin kudin shekarar 2025 zai iya samun tasgaro bayan farashin danyen mai ya fadi zuwa kasa da $60, abin da ke barazana ga sauran jihohi.
Shugaba Bola Tinubu ya ce matsalolin tattalin arziki sun kusan sa ya daina karanta jaridu; amma yanzu an fara ganin alfanun matakan da ya dauka kan tattalin arziki.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai sanya labule da kamfanonin samar da lantarki na Najeriya. Zaman na su na da nasaba da matsalolin da bangaren ke fsukanta.
Ministan makamashin Najeriya, Bayo Adelabu ya ce ba za a iya cigaba da biyan tallafin wutar lantarki a kasar ba. Ya ce dole ne kowa ya biya kudin wutar da ya sha.
Magoya bayan Muhammadu Buhari na CPC sun ce ba a damawa da su a tafiyar APC da ake ciki yanzu. Sai dai sun ce ba za su shiga hadakar 'yan adawa ba a 2027.
Tsohon sakataren gwamnati, Babachir Lawal ya ce Shugaba Bola Tinubu na cikin ruɗani saboda haɗakar adawa da Atiku Abubakar da Nasir El-Rufai ke jagoranta.
Ana ta kokarin sulhu da Siminalayi Fubara, rikici ya sake kunno kai a jihar Rivers yayin da yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin Gwamnn da Nyesom Wike ta rushe.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Dele Momodu, ya bayyana cewa 'yan Najeriya na shan wahala a karkashin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari