Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji lokutan da Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ke naɗin muƙamai yana warware su ba tare da sanar da dalilan da su ka jawo ɗaukar matakin ba.
Gwamnonin Arewa maso Gabas sun mika jerin bukatunsu na tsaro da ababen more rayuwa ga shugaba Tinubu don tallafawa ci gaban yankin. Tinubu ya kwantar da hankulansu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauki hutun aiki na kwanaki 10, zai shafe wannan lokaci a tsakanin kasashen Faransa da Birtaniya in ji fadar gwamnati.
Tsohon Gwamnan Legas, Akinwunmi Ambode, ya bayyana goyon bayansa ga shugaba Bola Tinubu, tare da alwashin nema masa kuri'un Kudu maso Yamma a zaben 2027.
Ma’aikatar Ilimi a Najeriya ta fitar da wata sanarwa game da kyautar da aka ba daliba Nafisa Abdullahi inda ta ce ba gwamnatin tarayya ba ne ta bayar.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta bayyana yadda ta ceto wadansu jihohi 27 na kasar nan daga matsalar gaza biyan albashin ma'aikata.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya kuma tuna marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari bayan kusan wata biyu da rasuwarsa, inda ya yi masa addu'o'i.
A labarin nan, za a ji cewa 'dan majalisar tarayya mai wakiltar Kiru/Bebeji a Kano, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa, Abdulmumin Jibrin ya magantu kan sauya Kashim.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya daura laifin fara kamfen da ya yi a kan 'yan adawa. Ya ce 'yan adawa ne suka sa APC fara maganar zaben 2027 babu shiri.
Bola Tinubu
Samu kari