Bola Tinubu
Atiku, Obi da Amaechi sun shiga hadakar adawa a karkashin ADC domin kifar da Tinubu a 2027, amma jam’iyyar na bukatar hadin kai, tsari da wasu dabaru biyu.
Bayan kisan gilla kan yar jarida a Abuja, Shugaba Bola Tinubu ya yi Allah wadai da hallaka matashiyar inda ya bukaci yin binciken gaggawa domin gano maharan.
Denge Josef Onoh ya fito ya gayawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu cewa Goodluck Jonathan yana da hurumin sake tsayawa takara a zaben shekarar 2027.
Gwamnatin Tarayya ta kai karar tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoyele Sowore gaban babbar kotun tarayya kan cin mutuncin Tinubu da ya yi a shafin X.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar kwadago ta kasa, NLC ta umarci dukkanin kungiyoyin da ke karkashinta da zauna da shirin tsunduma yajin aiki.
A labarin nan, za a ji cewa Remi Tinubu ta sanar da irin wahalhalu da kiyayyar da ta sha a lokacin da Bola Tinubu ke takara da tikitin Muslim-Muslim.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya fara karkata kan Farfesa Joash Ojo Amupitan, SAN a matsayin wanda ya kamata ya maye gurbin shugaban hukumar INEC.
A labarin nan, za a ji cewa duk da zama da gwamnatin tarayya ta kira, an gagara kawo karshen yajin aikin da PENGASSAN ta tsunduma a kan matatar Dangote.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Ali Ndume ya dauki zafi a kan abin da ya kira kokarin PENGASSAN na kawo cikas a Najeriya ta hanyar takura wa Matatar Dangote .
Bola Tinubu
Samu kari