Bola Tinubu
Gwamnonin Kudu maso Kudu sun kalubalanci dakatar da gwamna Siminalayi Fubara da gwamnatin Bola Tinubu ta yi. Sun ce matakin ya saba dokar Najeriya.
Daya daga cikin manyan Neja Delta, Cif Anabs Sara-Igbe ya bayyana cewa fadar shugaban kasa ta dade ta na kitsa yadda za ta sanya dokar ta baci a Ribas.
Majalisar wakilai ta amince da dokar ta-ɓaci a Rivers, inda ‘yan majalisa 243 suka halarta, suka kada kuri’ar murya don amincewa da bukatar Shugaba Tinubu.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, ya ba da tabbacin cewa ana shirin hadaka domin kawar da Bola Tinubu daga mulkin Najeriya a 2027.
Majalisar wakilan tarayya ta fara tafka muhawar kan bukatar da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya aika mata na ayyana dokar ta ɓaci a jihar Ribas.
Yayin da yan adawa ke kokarin kawo cikas ga mulkin Bola Tinubu a 2027, tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar da wasu jiga-jigan APC sun kafa kawance.
Manyan 'yan siyasa ba su fara amsa kiran tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i na a hade wuri guda domin fatattakar gwamnatin Bola Tinubu ba.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar, ya roki 'yan Najeriya su tashi tsaye su kare dimokuradiyya daga barazanar dokar ta-baci a Rivers.
Gwamnatin jihar Osun ta bayyana takaicin yadda wasu 'yan APC ke da ra'ayin neman a bayyana dokar ta baci a jihar, kamar yadda Bola Tinubu ya yi a Ribas.
Bola Tinubu
Samu kari