Majalisar dokokin tarayya
Shugaban Majalisar Dokoki, Yusuf Zailani Ya zama Gwamnan rikon kwarya a jihar Kaduna. Malam Nasir El-Rufai ya aikawa ‘yan majalisa takarda cewa zai yi tafiya.
A zamanta na ranar Talata, majalisar dokokin jihar Akwa Ibom ta ayyana kujerun yan majalisu biyu da babu kowa kan sun fice daga jam'iyyar PDP, ta faɗi dalilai
Majalisar dattawa ta umarci ‘yan sanda,jami'an DSS, da sauran hukumomin tsaro da zakulo ‘yan bindigar da suka kai wa tawagar Sanata Ifeanyi Ubah hari a Anambra.
Gwamnatin Najeriya na shirin kawo kudirin dokar da zai haramta cin fatar dabbobi da aka fi sani Ponmo a kasar saboda habaka masana'antun fata a Najeriya...
Kakakin majalisa dokokin jihar Imo, ɗaga daga cikin jihohin kudu maso gabashin Najeriya da APC ke mulki, Kennedy Ibe, ya sauka daga mukaminsa, an nada sabo.
Wata sanarwa daga Yahaya Danzaria, magatakardar majalisa ta ce Majalisar wakilai ta kasa za ta dawo zama a ranar 20 ga watan Satumba a zaure na wucin gadi.
Jiya Sanata Olamilekan Adeola yayi gargadi da cewa za a rusa hukumar da ba ta kawo kudi. Gwamnati tana bukatar kudin shiga domin ta aiwatar da kasafin kudi.
Orji Uzor Kalu ya yace a daina zargin shugaban kasa a kan matsalar aikin yi. Shugaban masu tsawatarwa a majalisa ya fadi abin da ke jawo zaman kashe wando.
A yau Alhamis 8 ga watan Satumba muke samun labarin cewa, 'yan majalisar dokokin jihar Neja sun karbe kujerar shugaban masu rinjaye, mataimakinsa da mataimakiya
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari