Majalisar dokokin tarayya
Mun kawo jerin kudirorin ‘Yan Majalisa da suka zama doka bayan rattaba hannun Muhammadu Buhari. Shugaban kasan ya karbi wasu kudirori da suka fito daga Majalisa
Hon. Oluwole Oke yace Kwamitin asusun gwamnati a majalisar wakilan tarayya sun shiga binciken Ministan harkar gona da raya karkaka na kasa, Muhammad Mahmood.
Sanatocin Kaduna sun yi magana a kan jita-jitar radawa Kaduna suna. Sanata Uba Sani yace labarin da ke zagaye gari na canzawa jihar Kaduna suna ba gaskiya ba ne
Za a ji labari duk da korafin mutane, Gwamnatin Tarayya ta dage a kan cewa sai an kashe makudan Biliyoyi domin a gyara ginin ‘YanMajalisar Najeriya a 2022.
Gobara ta lashe wasu gine-gine a ginin majalisar tarayyar Najeriya da ke birnin tarayya a Abuja. Gobarar ta faru ne a yammacin ranar Alhamis a bene na biyu, dak
Jihar Kano Jami’an hukumar Hisba sun kai samame wata Makarantar Sakandare ta Grammar da ke garin Dawakin Doka a Jihar Kano. Rahoton gidan jaridar Aminiya hausa.
Ashe duk maganar tsige Shugaban kasa da Sanatocin PDP ke yi salon kamfe ne. ‘Dan Majalisa mai wakilatar Akoko ya kawo dalilan da za su hana 'yan adawa nasara.
Kwamishinan Hukumar Rarraba Haraji na RMAFC mai wakiltar birnin tarayya Abuja, FCT, Alhaji Musa Tanko Abari, ya rasu. Wani dan uwan marigayin, Isiyaku Musa, wan
Sanata Abdullahi Adamu na APC ya ce shirin tsige Buhari abun takaici ke da nadama inda ya bayyana cewa waɗan da suka kirkiri lamarin sun gudu sun bar ladan su.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari