Yan ta'adda
Maganar sulhu na ci gaba da jawo magana a Arewacin Najeriya inda wasu malaman Musulunci suka rarrabu kan lamarin yayin da wasu ke cewa sulhu ne mafita.
Yayin da ake ta ce-ce-ku-ce kan ko ya dace a yi sulhu da yan bindiga ko a'a, al’ummomi a wasu yankunan jihar Zamfara da Sokoto sun bayyana matsayarsu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya tabo batun matsalar rashin tsaro da ake fama da ita a Najeriya. Ya ce za a iya shawo kan matsalar gaba dayanta.
Rigima ta barke tsakanin wasu jagororin yan ta'adda a Katsina inda suka yi bata kashi yayin da ake maganar sulhu a yankuna da dama a jihar domin samun zaman lafiya.
Hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad ya bukaci a yi watsi da sulhu da Bello Turji ya ce zai yi da gwamnati. Ya bukaci a kashe dan ta'addan.
Gwamnatocin Amurka da Birtaniya sun yaba wa Najeriya da malam Nuhu Ribadu kan kama shugabannin 'yan ta'addan Mahmuda a Najeriya a makon da ya wuce.
Sheikh Murtala Bello Asada ya sake yin tone-tone, ya soki masu fakewa da sulhu da ‘yan ta’adda, ya tabbatar da cewa an yaudare da karya yayin zama da yan bindiga.
Yaran dan ta'adda, Bello Turji sun kai hare hare jihar Sokoto. Sun kashe mutane da dama tare da sace wasu. Sojoji sujn ce har yanzu suna neman Turji ido rufe.
Mai ba shugaban kasa shawara kan tsaro, Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa an kama manyan shugabannin kungiyar Ansaru da suka jagoranci harin gidan yarin Kuje.
Yan ta'adda
Samu kari