Yan ta'adda
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed a ranar Litinin ya zargi 'yan ta'adda da hada kai da wasu sarakunan gargajiya tare da wasu bata-gari cikin jami'an tsaro.
Kwamiti a kasar Amurka ya gano sirri, inda ya bayyana cewa, akwai yiyuwar 'yan bindiga na hada kai da 'yan Boko Haram ne domin su bata sunan gwamnatin Buhari.
Kwanaki sama da 30 bayan sace sarkin Bungudu, ta jihar Zamfara, 'yan bindiga sun sako shi. Rahotanni sun bayyana yadda lamarin ya faru har aka sako sarkin.
Kasar Burtaniya a ranar Juma’a, 15 ga watan Oktoba, ta ba da shawarar tafiye-tafiye ga ‘yan kasarta, inda ta nemi su kauracewa jihohin Najeriya goma sha biyu.
A wani labari mara dadi, majiyoyi sun bayyana cewa, wasu gungun 'yan Boko Haram sun afkawa sojoji, inda suka hallaka wasu da dama tare da raunata janar na soji.
Gwamnatin kasar Zambia a ranar Talata ta bayyana damuwarta kan matsalar tsaron da ta addabi Najeriya kuma ta yi alkawarin cewa zata taimakawa Najeriya wajen.
'Yan sanda a babban birnin tarayya Abuja sun cafke mutane uku a karamar hukumar Kuje, wani dattijo mai shekaru 70, Sani Mani; Haruna Yahaya da Isah Haruna.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun hallaka 'yan sanda, lauyoyi da kuma wasu fasinjoji dake kan hanya, wanda rahoto ya nuna sun cinna musu wuta a cikin motar su.
Kwanaki biyar bayan harin da yan ta'addan Boko Haram suka kaiwa yan ta'addan ISWAP inda suka hallaka mutum 24 cikin, yan ta'adda sun sake karkashe juna a Borno.
Yan ta'adda
Samu kari