Yan ta'adda
Dakarun sojin Najeriya da ke aiki da rundunar Operation HADIN KAI sun halaka wasu 'yan ta'adda tare da samo a kalla motocin yaki biyu tare da buhunan taki 622.
Wasu 'yan ta'adda da ake zargin yan kungiyar Islamic State in West Africa Province (ISWAP) ne suna can sun kai hari garin Damboa a jihar Borno. Damboa yana nan
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya ce Sheikh Gumi ya fi marigayan shugabannin Boko Haram, Shekau da Al-Barnawi ta'addanci a doron kasa.
Rundunar 'yan sandan jihar Kogi ranar Laraba sun tabbatar da kisan gillar da wasu miyagun 'yan bindiga suka yi wa mutum shida tare da saka wa wasu gidaje wuta.
Gwamnan jihar Gombe ya bayyana bukatar kwashe tubabbun 'yan Boko Haram daga jiharsa, inda ya bayyana cewa ya kamata a kai su jihar Borno, cikin jami'ar soji a B
Kwanaki hudu bayan 'yan bindiga sun kai farmaki tare da sakin daruruwan jama'a daga gidan gyaran hali dake Abolongo a jihar Oyo,'yan sanda sun cire bam a gidan.
Rundunar 'yan sandan jihar Ribas ta samo gawar basarake mai shekaru sittin da daya wanda aka sace a shekarar 2019. An samo gawar Robert Loolo a daure da itace.
Tubabbun tsageru masu tarin yawa daga sassa daban-daban na jihar Cross River a jiya sun toshe tare da mamaye ofishin Gwamna Ben Ayade,sun tare jami'an gwamnati.
Ayyukan hadin guiwar jami'an tsaro a kananan hukumomin Jibia da Danmusa na jihar Katsina a ranar Lahadi sun bankado sansanonin 'yan bindiga a jihar Katsina.
Yan ta'adda
Samu kari