Yan ta'adda
Duk da cewa har yanzu hukumomin tsaro na cigaba da yaki da 'yan ta'adda da yan bindiga a Nigeria, sun samu nasarar halaka wasu manyan shugabannin 'yan ta'addan
Kakakin yan sandan Bauchi, Wakil ya bayyana cewa an kama wadanda ake zargin ne kan aikata laifuka mabanbanta kuma a wurare da lokuta daban-daban a fadin jihar.
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin mambobin kungiyar IPOB ne sun kai hari da sanya wuta a fadar sarkin Etekwuru da ke karamar hukumar Ohaji/Egbema na jihar Imo.
Abuja - Gwamnatin Najeriya ta gabatar da binciken da ta gudanar kan ayyukan ta'addancin da yan kungiyar awaren kafa kungiyar IPOB suka yi a fadin tarayya..
A ranar Alhamis, majalisar dattawa ta ce mako mai zuwa za ta mika kudiri ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ayyana 'yan bindiga matsayin 'yan ta'adda.
'Yan ta'addan kungiyar ta'addancci ta ISWAP tare da Asaru ne suke da alhakin lalata layin dogon Abuja zuwa Kaduna, majiyoyin tsaro masu karfi suka tabbatar.
An samu tashin hanklai yayin da wasu 'yan IPOB suka fito gangami suka hadu gamunsu lokacin da suka yi kicibus da wasu jami'an soja a wani yankin jihar Abia.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi tir da harin jirgin kasa, ta ce sai dukka ‘yan Najeriya sun hada hannu idan ha rana son ganin bayan masu ta’adi.
Shehu Rekeb, gagararren dan bindiga a Sokoto ya sanar da cewa sun kai farmakin Goronyo ne saboda Fulani 'yan uwansu da ake kashewa babu kwakwkwaran dalili.
Yan ta'adda
Samu kari