Yan ta'adda
Bello Turji, gagararren dan bindigan jihar Zamfara, a ranar Litinin ya sako mutane 52 wadanda suka dade a hannunsa, wata majiya ta tabbatar wa da Daily Trust.
Gwamnan jihar Imo dake kudancin Najeriya, Hope Uzodinma, ya lashi takobin fallasa sunayen masu kara rura wutar rikici dake jawo kashe-kashe a jihar Gobe Talata.
Luguden wutar jiragen saman sojin sama na Najeriya da sa'o'in farko na ranar Asabar ya yi ajalin rayukan shugabannin 'yan bindiga biyu da wasu tarin miyagu.
Sojoji sun harba rokoki kan sansanin 'yan bindiga a jihar Zamfara. An hallaka wani kasurgumin shugaban 'yan bindiga a yayin wannan harin da sojoji suka kai.
Jami’an ‘yan sanda sun kai samame sansanin ‘yan bindiga mallakar wani Isiya, gawurtaccen dan bindiga a dajin Sabon Birni da ke karamar Igabi ta jihar Kaduna.
'Yan bindiga sun ttsinkayi yankin Mareri da ke babban birnin jihar Zamfara a ranar Juma'a kuma sun sace mata da diyar lakcaran kwalejin ilimi, Dr Abdulrazak.
Rundunar 'yan sandan jihar Niger, ta yi ram da matashi mai shekaru 26 mai suna Umar Mohammed wanda aka fi sani da Babuga Yellow, kan zargin garkuwa da mutane.
Hukumomin sojojin Najeriya a ranar Alhamis sun tabbatar da mutuwar sojoji shida sakamakon arangamar dakarun sojin hadin guiwa na kasa da kasa da yan Boko Haram.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana dakarun sojojin Najeriya suka hallaka 'yan ta'addda sama da 1000 a Najeriya, tare da adadin mutanen da aka ceto da kuma 'yan ta'ad
Yan ta'adda
Samu kari