Yan ta'adda
Sojojin Najeriya sun yi nasarar fatattakar wasu maharan ISWAP da suka dura yankin. An kama wasu biyar daga cikin 'yan ta'addan tare da hallaka bakwai daga ciki.
Labarin da muke samu da sanyin safiyar nan ta Lahadi na nuna cewa wasu muyagun yan bindiga sun yi awon gaba da babban sarki mai daraja a karamar hukumar Mangu.
Usman Baba, Sifeta janar na ‘yan sanda ya nuna damuwarsa akan yadda mayakan ISWAP su ka harba makamai masu linzami a jihar Borno inda suka yi barna ba kadan ba.
Daya daga cikin shugabannin jam’iyyar APC na jihar Zamfara, Sanata Kabiru Garba Marafa, ya ce ba ya da alaka da gawurtaccen dan bindigan nan,Abdulmuminu Moossa.
A jiya Juma'a, hafsoshin tsaro sun samu sabon umarni daga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan cewa su mitsike 'yan ta'addan ISWAP, makwafan Boko Haram a yanzu.
Daga kudu har arewa, sansanonin jami’an tsaro sun fuskanci hare-hare iri-iri wadanda su ka janyo rashe-rashen rayuka da dukiyoyi a shekarar 2021 a kasar nan.
‘Yan bindiga sun harbi wani dan majalisar jihar Delta, Hon Reuben Izeze, mai wakiltar karamar hukumar Ughelli ta kudu da ke karamar hukumar Uvwie a Alhamis.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce jami’an tsaro za su ci gaba da yaki da ‘yan ta’addan da suka addabi yankin arewa maso yamma.NewsWireNGR ta ruwaito Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga dakarun sojin rundunar Operation Hadin Kai da su cigaba da kokari yayin da suke shiga matakin karshen na yaki.
Yan ta'adda
Samu kari