Yan ta'adda
Rahoton da muke samu yanzun nan ya nuna cewa mayakan kungiyar yan ta'adda, Boko Haram, ta sake kai hari yankin karamar hukumar Chibok a jihar Borno ran Alhamis.
Rundunar Operation Safe Haven dake aikin yaki da ta'addanci a arewa maso tsakiya sun bayyana samun nasarar bindige gawutattun masu garkuwa uku a jihar Filato.
Mayakan ta'addancin Boko Haram a halin yanzu sun cikin wani kauye a karamar hukumar Chibok ta jihar Borno.Wani mai gadi a yankin ya tabbatar cewa na gudun ceto.
'Yan bindiga sun kai mummuan hari a wani yankin jihar Katisna, sun hallaka jami;an tsaro da dama a wurin. Sun sace motoci da kuma kona wasu bayan tafka barna.
Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasa a Najeriya ya bayyana yadda kasar nan ke cikin damuwar da bai taba tsammanin kasar nan za ta shiga ba a yanzu.
Sarkin musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya bayyana yadda matsalar tsaro ta zama wa kasar nan matsalar da ko ibada ba zai yiwu a iya yi ba a yanzu...
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Gummi/Bukkuyum na jihar Zamfara, Sulaiman Abubakar Gumi ya ce korar ‘yan bindiga ne ke kawo hare-hare a garuruwa.
Jama'a su na bukatar bincike mai tsauri kan alakar da ke tsakanin wasu gwamnoni da dan ta'adda, Bello Turji, bayan an ga hotunan makusancin sa da gwamnonin.
Rundunar ƴan sandan jihar Neja ta tabbatar da kisan uku daga cikin jami'an ta da ƴan sa kai biyu mazauna yankin yayin da ƴan bindiga su ka yi kwantan ɓauna.
Yan ta'adda
Samu kari