Yan ta'adda
A ranar Lahadi, gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da bude wasu makarantun firamare da sakandaren jihar daga ranar Litinin, 17 ga watan Janairu bayan rufe su.
Mazauna yankin Nahuche da ke karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara a ranar Lahadi sun yi zanga-zanga a Gusau inda suka bukaci hukumomi da su tsananta tsaro.
Daruruwan jama'a mazauna yankin Damari da ke karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna suna gudun hijira bayan 'yan ta'adda a babura sun kutsa yankunan su.
Dalibai hudu na jami'ar tarayya da ke Lafia a jihar Nasarawa da 'yan ta'adda suka sace a ranar Alhamis, sun shaki iskar 'yanci a sa'o'in farko na ranar Asabar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wani gagarumin yaki na rundunar soji a jihar Neja, wacce tayi fama da hare-haren yan bindiga a baya-bayan nan.
Wasu 'yan ta'addan Boko Haram sun kai mummunan hari wani yankin jihar Borno, sun sace wasu malaman makarantar horar da 'yan sandan mobal a garin Gwoza a Borno.
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, tare da takwaransa na jihar Borno, Babagana Umara Zulum, sun koka kan yadda 'yan ta'adda ke wuce gona da iri a jihohinsa.
Rundunar hadin guiwa ta 'yan sanda da mafarauta sun cafke wasu mutum uku da suka kware wurin garkuwa da mutane a maboyarsu da ke kauyen Sakasimta na Hawul.
'Yan ta'adda sun tare mota dauke da fasinjoji 14 daga Uyo, a jihar Imo inda suka kwashe matafiya zuwa jihar Legas. Lamarin ya faru a ranar Talata a Obiohuru.
Yan ta'adda
Samu kari