Yan ta'adda
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana haramta ayyukan 'Yan Sa Kai' a jihar saboda daukar doka da suke dauka a hannunsu. An kuma bayyana wadanda aka yarda dasu.
Wazirin Katsina, Farfesa San Lugga ya koka kan cewa yawan farmakin da yan bindiga ke kaiwa ya yi sanadiyar rufe makarantu a kananan hukumomi takwas na Katsina.
Dakarun rundunar sojin Najeriya sun kashe yan ta’adda da dama a karamar hukumar Gujba ta jihar Yobe bayan sun farmaki mafakar yan ta'addan da taimakon bayanai.
Daya daga cikin ‘yan ta’addan da suka kai hari Hayin Gada da ke gundumar Shika a karamar hukumar Giwa da ke Jihar Kaduna ya rasa ransa. Daily Trust tattaro baya
Mahara na ci gaba da kaddamar da hare-hare a garuruwan Zoma, Yangalo, Masamagu, Atabo da sauran garuruwan da ke makwabtaka a karamar hukumar Magama ta Neja.
An ce ‘yan bindigar sun yi garkuwa da wata mata a kan titin bayan farmakin da shaidun gani da ido suka ce an kwashe kusan mintuna 30 ana yi ba tare da samun mai
Gwamnatin Jihar Neja ta lashi takobin yi wa duk wanda ya kai bayanan sirri dangane da harkokin ‘yan ta’adda a jiharsa sha-tara ta arziki, The Nation ta ruwaito.
Majiyoyi sun ce mazauna yankin sun tallafa wa jami’an tsaro da ’yan banga wajen kai samame kan ‘yan bindiga a yankin Lambar Bakura zuwa Dogon Karfe duk dai yan
Gwamnatin jihar Bauchi ta zargi wani jirgin da ke yawo a wasu sassan jihar da yiwuwar kokarin wanzar da ta'addanci a jihar. Gwamnan ya ce dole a yi bincike.
Yan ta'adda
Samu kari