Yan ta'adda
Rundunar sojojin Najeriya ta ce mayakan kungiyar ta'addanci ta Islamic State of West Africa Province (ISWAP) da iyalansu 104 sun mika wuya ga sojojin Najeriya.
Wasu miyagu da ake zargin 'yan bindiga ne, sun kai hari majami'ar katolikan da ke Chawai a karamar hukumar Kaurun jihar Kaduna a daren Lahadi an kashe kuku.
Tsohon gwamnan jihar Borno Ali-Modu Sheriff, ya musanta zargin sa da ake da hannu cikin Boko Haram, inda a cewar sa jami'an tsaron sun dade suna binciken sa.
Dalibin da shi kadai ya rage hannun masu garkuwa da mutane dan makarantar Bethel Baptist, yayi mirsisi ya ki dawowa gida, ya bayyana yadda yake jindadin zaman.
Sanata Musa mai wakiltar mazabar Niger ta gabas, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da dauka matakin gaggawa kan mazauna kauyukan da ke kai bayanai ga yan bindiga.
'Yan bindiga sun halaka sama da rayuka talatin, sun yi garkuwa da wasu mata a hari mabanbanta a ranar Juma'a duka a jihar Zamfara saboda kin biyan harajin N40m.
Gwamnatin jihar Niger ta sa dokar ta baci na tsawon awa 24 a Shiroro da karamar hukumar Rafi saboda yawan hare-haren da 'yan bindiga suke kai wa yankunan .
Gwamnatin jihar Borno da rundunar sojin Najeriya a ranar Juma'a sun kaddamar da sake bude titunan Maiduguri - Dikwa - Gamborun Ngala domin kaiwa da kawowa.
'Yan ta'adda sun sako wani dan asalin jihar Kano mai suna Muktari Ibrahim bayan iyalansa sun kai kiret 6 na giya, babura 2, katan daya na maganin karfi da N500k
Yan ta'adda
Samu kari