Yan ta'adda
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya bayar da labarin yadda jiharsa ke fama da rashin tsaro inda yace mulkinsa na samar da dukkan goyon baya da ya dace.
'Yan ta'adda sun gigita kauyen Matane, garin su sakataren gwamnatin jihar Niger, Alhemd Ibrahim Matane. Sun dinga kone shaguna, gidaje da kadarorin mutane.
Wasu yan bindiga sun kashe wasu mata biyu, Safiya Salihu da Amina Ibrahim, a hanyarsu ta zuwa wajen wani bikin aure sakamakon budewa motarsu wuta da suka yi.
Wasu yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun farmaki basaraken masarautar Aiyede dake jihar Ekiti, Abdulmumini Orishagbemi. Sun harbe shi a kafa.
Yan bindiga sun sace wata amarya a wani farmaki da suka kai kauyen Gbacitagi da ke karamar hukumar Lavun ta jihar Neja a ranar Asabar, 27 ga watan Fabrairu.
Mahara sun sace fasto da wasu mutum bakwai a yayin da suke yin ibadah a cocin Salama Baptist Church da ke kauyen Gidigori a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja.
A kalla rayukan mutane biyar ne suka salwanta a ranar 25 na Fabrairu, yayin da mayakan ISWAP suka yi kokarin kaiwa unguwan Kautikari, kusa a Chibok a Borno.
Wasu yan fashin daji sun kai farmaki karamar hukumar Birnin Gwari da ke jihar Kaduna, sun kashe akalla mutane bakwai sannan suka yi awon gaba da mutane 57.
A kalla rayuka 17 da suka hada da uba da dansa wasu miyagun 'yan ta'adda suka halaka a kauyukan kananan hukumomin Mashegu, Lavun da Wushishi dake jihar Niger.
Yan ta'adda
Samu kari