Yan ta'adda
Shugaban yan bindiga, Dullu Kachalla, ya yafewa mazauna wasu garuruwan da suka kakabawa haraji sauran kudaden da ake binsu bayan sun biya naira miliyan biyar.
Jimillar mayakan ta'addanci na Boko Haram da suka mika wuya ga sojojin Najeriya sun kai 470. Daga cikin mayakan ta'addancin akwai manyan kwamandoji hamsin.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bada labarin haduwarsa da yan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram a shekarar 2021. Tsohon shugaban kasar ya gana da wasu
Wani abun fashewa da ya tashi a kauyen jihar Neja ya halaka mutane da yawan gaske, ana zaton yan ta'adda ne suka ɗana shia kauyen Galadima-Kogo, dake Shiroro.
Hukumar yan sanda reshen jihar Kaduna ta sanar da cewa dakarunta sun samu nasarar dakile harin yan ta'adda a wani kauye dake kan hanyar Abuja zuwa Kaduna .
Miyagun 'yan ta'adda sun tare babban titin Yawuri zuwa Koko inda suka dinga barin wuta har suka halaka matafiya 3. Sun kwashe sa'a daya suna cin barna a titin.
A kalla rayuka 18 ne suka salwanta yayin da wasu masu yawa suka raunata bayan farmakin 'yan ta'adda a Kadaddaba da ke karamar hukumar Anka ta jihar Zamfara.
Jami'an yan sanda a Jihar Zamfara sun ceto mutane 24 da masu garkuwa suka kama su ciki harda jinjiri dan watanni bakwai, mata masu shayarwa bayan musayar wuta d
Wani basarake a jihar Kaduna, wanda akayi garkuwa da yaran shi mata guda 4 da matar shi, ya ce, ana shirye-shiryen aurar da biyu daga cikin yaran a 12 ga Maris.
Yan ta'adda
Samu kari