Yan ta'adda
Ministan yada labarai da al’adu, Alhaji Lai Mohammed, ya bayyana cewa yanayin yadda ‘yan bindiga ke kai hare-hare na taimakawa wajen kawo cikas a lamarin tsaro.
'Yan Najeriya na cigaba da maganganu kan yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mayar da hankali tare da shawo kan matsalar jam'iyyarsa a APC ana dab da zabe.
Mazauna anguwan Kamadi a yankin Kwali dake birnin tarayya (FCT) sun shiga rudani bayan an tsinci wasu gawawwaki guda biyu masu dauke da harsasai a wata gona.
Hedkwatar rundunar tsaro da ke Abuja ta bayyana yadda dakarun soji suka samu nasarar halaka ‘yan ta’addan akalla 80 cikin makwanni biyu a yankin arewa maso yamm
Rundunar jami'an tsaron hadin guiwa sun bincike tare da duba dajikan Ogbomoso ta jihar Oyo bayan jama'a sun koka kan ganin bakon jirgin sama da ke sauka a wuri.
A ƙalla mayaƙan ISWAP goma, duk da manyan kwamandojinsu suka rasa rayukansu yayin artabu da abokan hamayyarsu a ta'addanci na Boko Haram a yankin tafkin Chadi.
Wasu tsagerun yan ta'addan da ake zaton mambobin kungiyar ISWAP ne sun kai farmaki yankin garin Damboa da ke jihar Borno a ranar Laraba, 6 ga watan Afrilu.
Tsohon shugaban sojin Najeriya na daya daga cikin jihohin arewa ya ce babban abinda ya ke janyo hauhawar rashin tsaro musamman a yankin arewa shi ne rashin jago
Rundunar sintiri ta sama ta rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fara aikin sintiri da sa ido a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna domin dakile harin 'yan bindiga.
Yan ta'adda
Samu kari