Yan ta'adda
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjoo ya ce kalubalen tsaro sun mamaye gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari fiye da zaton mai tunani a halin yanzun.
Jerin hare-haren da 'yan ta'adda suka dinga kai wa jihohin Kaduna da na Niger a cikin kwanakin nan yasa 'yan Najeriya sun fara tantama kan tsarin tsaron kasar.
Mai Martaba Igwe Nnaemeka Alfred Ugochukwu Achebe na Onitsha, ya bayyana yadda ya tsallake rijya da baya bai shiga jirgin Kaduna zuwa Abuja saboda wata waya.
Gwamnan wanda ke magana bayan da wasu ‘yan bindiga suka yi kai hari kan jirgin kasan Abuja hari a yammacin ranar Litinin, Premium Times ta ruwaito a yau Alhamis
Shehu Sani ya bayyana irin yadda shugabannin 'yan bindiga ke samun damar tattaunawa da gidajen jaridu, amma kuma ake samun tsaiko wajen kama su a kasar nan.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon ministan tsaro, Sanata Kwankwaso, ya bayyana damuwarsa a game da abubuwan dake faruwa na ta'addanci a birnin tarayya Abuja
Bazoum ya zanta da manema labarai ne a fadar gwamnatin Najeriya bayan ziyarar da ya kai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya a ranar Alhamis a Abuja.
Dan majalisa da ya wakilci yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Shehu Sani, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yan kasar damar mallakar makami.
Mazauna a jihar Kaduna sun shiga tashin hankali yayin da suka gano wasu 'yan bindiga sun dasa bam a kusa da wani rafi da ke gefen gari. An kunce bam din yanzu.
Yan ta'adda
Samu kari