Yan ta'adda
'Yan bindigan dake rike da 'ya'ya mata biyu na tsohon akanta janar na jihar Zamfara, Abubakar Bala Furfuri da wata 'yar aikin gidansa sun yi barazanar mai da
Lois Azurfa, mai shekaru 21 da kwamandan ‘yan ta’addan da suka sace fasinjojin jirgin kasa ya so aura, ta bayyana irin ukubar da ta sha a hannun ‘yan ta’adda.
Giwa, Kaduna - Shugaba kuma gagararren ‘dan ta’addan jihar Kaduna, Ali Dogo, ya halaka tare da wasu mayakansa sakamakon luguden wuta ta NAF suka yi musu a Giwa.
A yayin da ake cigaba da yaki da matsalar tsaro, gwamnatin tarayya ta ware N1.35 tiriliyan domin cigaba da yaki da rashin tsaron da ya addabi kasar nan duka.
A kalla mutum 101 da ake zargin ‘yan ta’addan Boko Haram ne ake zargin an saki daga gidan yarin Kirikiri dake jihar Legas saboda karbo fasinjojin jirgin kasa.
Yan kananan yara da mata sun hallaka yayin tserewa ‘yan bindiga a wani kauyen jihar Zamfara. Mata da ‘Yan Yara 30 ne suka nutse a ruwa a yunkurin tsira da ransu
Mayakan ta’addanci na ISWAP sun halaka mayaka takwas na kungiyar ta’addancin Boko Haram a wata arangama da suka yi a Borno inda aka kashe ‘yan Boko Haram 8.
Sakataren kwamitin mutum bakwai na shugaban ma’aikatan tsaro, Farfesa Usman Yusuf, ya bayyana yadda suka shawo kan Boko Haram suka saki fasinjojin jirgin kasa.
Wani dan luwadi a yankin Falasdinawa ya bakunci kiyama yayin da wasu mutane suka guntule kansa a yammacin kogin Jordan, duk dai a yankin da ake yawan cece-kuce.
Yan ta'adda
Samu kari