Yan ta'adda
Rundunar sojin Mozambique ta ce ta kama wasu tsageru da ke alanta jihadi a yankin kasar, inda suke horar da jama'a kan akidarsu kana wasu 16 sun mutu, inji raho
Gwamnonin jihohin Najeriya hudu da ke kan iyakar Najeriya da Nijar sun gana a Katsina da gwamnan Maradi a Nijar domin tsara wata hanyar yaki da matsalar tsaro.
Yan bindiga sun harbe mutane uku sannan suka yi awon gaba da wasu 22 yayin da suka farmaki garuruwan Birnin Gwari da ke jihar Kaduna. Sun kuma farmaki Katsina.
Wasu ‘yan bindiga da suka kai farmaki a wasu kauyukan karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna sun halaka a kalla mutane uku. Manoma ne dake aiki a gona.
A cigaba da aikin dawo da zaman lafiya a yankin arewa maso gabashin Najeriya, dakarun soji sun hallaka dandazon yan ta'adda a jihar Yobe, an kashe ɗan Banga a
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, yace sama da mambobin Boko Haram da ISWAP 90,000 ne suka mika ga hukuma cikin shekara daya. Ba a taba ba a tarihi.
An Yi Nasarar Cafke Wasu ‘Masu Daukar Nauyin’ Ta’adin ‘Yan Bindiga a Cikin Banki. ‘Yan rundunar Operation Hadarin Daji sun kama mutum biyu za su cire N14m.
A makon nan ne aka shafe shekara 1 da ‘Dan takarar Gwamna ya bace a wajen kamfe a Anambra. Mahaifiyar ‘Dan takarar ta roki IGP, Gwamnatin Abia su tashi tsaye.
Dogo Gide ya aurar da ‘yar yarinya, Farida Kaoje mai shekara 16 da ya dauke. Mahaifinta, dattijo mai shekara 66 yace watanni 15 kenan rabon da ya ga diyarsa.
Yan ta'adda
Samu kari