Yan ta'adda
Yan ta’addan dake barna a jihar Zamfara sun ka farmaki ofishin ‘yan sanda a yankin Magami dake Gusau a ranar Talata kuma sun sace wayoyin ‘yan sandan dake aiki.
Bayanai sun fara bayyana biyo bayan gargadin da Amurka da Birtaniya tayi cewa da yuwuwan yan Boko Haram sun kai hari birnin tarayya Abuja nan ba da dadewa ba.
A kalla ‘yan ta’adda 30 ragargazar dakarun sojin saman Najeriya,NAF, ta jiragen yaki yayi ajali yayin wani samame da suka kai maboyar Sububu a jihar Zamfara.
Dakarun rundunar sojin sama sun yi yayyafin bama-bamai a kan yan ta'addan ISWAP yayin da suke jerin gwano tsakanin Shettima Abbor da Galmasku a jihar Borno.
A wani abinda yayi kama da cigaban arangama tsakanin kungiyoyin ta’addanci masu hamayya da juna, mayakan ta’addancin ISWAP sun kai farmaki maboyar Boko Haram.
Hedkwatar tsaro ta kasa a ranar Alhamis, tace dakarun Operation Hadin Kai sun halaka kusan mayakan Boko Haram da na ta’addancin ISWAP 31 tare da kama wasu 70.
Dakarun sojin Najeriya dake aiki da Rundunar Operation Hadarin Daji sun harbe daya daga cikin gagararren shugabannin ‘yan bindiga na Zamfara, Ibrahim Chire.
Mambobin kungiyar ISWAP an gano suna kafa sansanoni a wuraren kauyen Mutu dake yankin Mada ta karamar hukumar Gusau a jihar Zamfara da kokarin kai farmaki.
Wasu miyagu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai farmaki babban asibitin Abdulsalami Abubakar dake garin Gulu a karamar hukumar Lapai, Niger sun kashe mutum 2.
Yan ta'adda
Samu kari