Yan ta'adda
An sace wasu jami'an hukumar zabe mai zaman kanta a jihar Kog, lamarin da ya kai ga 'yan ta'addan ke neman kudin fansa N50m kafin su sako wadanda aka sacen.
Miyagun ƴan bindiga sun halaka wata jaririya a jihar Kaduna. Ƴan bindigan sun dai sace matar ne lokacin tana ɗauke da juna biyu tare da mijinnta da ɗiyar ta.
Wani babban kwamandan kungiyar Boko Haram ya bakunci lahira bayan bam ya tashi da shi a dajin Sambisa. Dan ta'addan shine shugaban masu hada bam na Boko Haram.
Bayan kammala zabuka a Najeriya, wasu 'yan bindiga sun hallaka wasu jami'an 'yan sandan da ke bakin aikinsu a jihar Enugu da ke Kudu maso Gabas a Najeriya.
Zagazola makama ya wallafa labarin cewa dakarun sojin Najeriya sun samu nasara tura yan ta'adda akalla 41 zuwa lahira a yankin Dikwa LGA da ke jihar Borno.
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta ba 'yan Najeriya shawarin yadda za su tsira daga rikicin da ka iya biyo baya a kasar a cikin 'yan kwanaki kadan masu zuwa.
Zababben ‘dan majalisar Gbako ya sha da kyar ne a sakamakon harin da aka kai masa a Gyado a Benuwai. A makon da ya gabata aka yi zaben jihohi, Dajoh ya ci zabe.
Ƴan bindiga a jihar Kaduna sun halaka soja ɗaya da raunata wasu uku a wani ƙazamin artaɓu da ya ɓarke a tsakanin su a jihar Kaduna. Sun kuma ƙona motar sojojin.
Yanzu muke samun labarin yadda 'yan ta'addan ISWAP suka shiga tashin hankali dalilin hallaka musu manyan dakaru. An fadi yadda suka yiwa manyansu jana'iza.
Yan ta'adda
Samu kari