Yan ta'adda
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, yayi Allah wadai da harin ta'addancin da wasu miyagun ƴan ta'adda, suka kai a ƙaramar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna.
Wani sabon rahoton da aka fitar game da kungiyoyin yan ta'adda a duniya, kungiyar yan awaren IPOB ta shiga a matsayi na 10 yayin da Boko Haram da ISWAP na ciki.
Dakarun Rundunar Hadin Gwiwa ta Kasa da Kasa (MNJTF) sun yi nasarar kama mayakan Boko Haram da ISWAP 900 tare da iyalansu da masu taimaka musu a dajin Sambisa.
A labarin da muka samu ya bayyana 'yan sanda suka kama mutum bakwai da ake zargin sun kashe wani basarake a jihar Ebonyi bayan zaben shugaban kasa da aka yi.
Ƴan bindiga sun je har gida sun sace sakataren jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a ƙaramar hukumar Ikwerre ta jihar Rivers ana dab da zaɓen gwamna.
Labarin da muke samu daga jihar Katsina na bayyana cewa, wasu tsagerun 'yan bindiga sun kaure da fada da wasu 'yan banga da ke kan aiki a wani yankin jihar.
Yanzu muke samun labarin 'yan ta'addan ISWAP suka hallaka wani jami'in dan sanda da ke aiki a jihar Borno. An bayyana yadda lamarin ya faru a jihar da ke Arewa.
Babban kotu mai zama a Imo ta bada umurni ga rundunar yan sandan Najeriya da hukumar yan sandan farin kaya, DSS, da kada su kama dan takarar gwamnan APGA, Odoh.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar fatattakar wasu miyagun ƴan bindiga a jihar Kaduna. Sun kuma ceto wasu mutane da ƴan bindigar suka sace a wani hari
Yan ta'adda
Samu kari