Yan ta'adda
Rundunar soji ta yi nasarar hallaka 'yan bindiga uku tare da kubutar da wasu mutane 10 da aka yi garkuwa da su a kananan hukumomin Igabi da Chikun da ke Kaduna.
Shugaban kasar Kwaddibuwa, Alasanne Ouattara, ya ayyana sojojin juyin mulkin jamhuriyar Nijar a matsayin 'yan ta'adda, waɗanda ya kamata a yaka. Ya bayyana.
Sojoji sun yi ram da tubabbun yan Boko Haram da aka mayar garin Bama da ke jihar Borno a hanyarsu ta zuwa dajin Sambisa domin kai wa yan ta'adda kayan amfani.
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar kwamushe wasu 'yan Boko Haram guda biyu a karamar hukumar Konduga da ke jihar Borno bayan wani samame na bazata a jihar.
Jami'an 'yan sanda sun cafke wasu mutane uku da ake zargin sun hallaka jami'in dan sanda a kauyen Konkiyel cikin karamar hukumar Darazo da ke jihar Bauchi.
Wasu mutane ɗauke da bindigu sun kai mummunan hari a jihar Filato cikin dare inda suka halaka mutane 17 da suka haɗa da maza da mata. Jihar ta Filato dai na.
Ƴan bindiga sun kai mummunan farmaki a wasu ƙauyuka guda uku na jihar Katsina inda suka yi awon gaba da mutane masu yawa da ba su san hawa ba su san sauka ba.
'Yan ta'adda sun hallaka wani shahararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Ibrahim H. Musa da aka fi sani da Albanin Kuri a cikin gidansa da ke birnin Gombe.
Wani manomi da ba a bayyana sunansa ba, ya yi jarumta inda ya tunkari wasu 'yan ta'adda da suka zo da nufin tafiya da shi, suka gwabza fada inda ya yi nasarar.
Yan ta'adda
Samu kari