Yan ta'adda
Wasu 'yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun halaka manomi tare da sace wasu mutane guda bakwai a ƙaramar hukumar Birnin Gwari da ke.
Rundunar 'yan sandan Kano ta kama mutane fiye da 60 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban da suka hada da dabanci da kwacen motoci da babura a birnin Kano.
Wasu 'yan daba sun kai hari kan shugabannin APC a karamar hukumar Efon da ke Ekiti da raunata wasu kan zabukan da za a yi a kananan hukumomi a watan Disamba
Ƴan ta'addan ƙungiyar Boko Haram sun sake kai wani mummunan hari a yankin tafkin Chadi, inda suka halaka masunta masu yawan gaske ta hanyar yi musu yankan rago.
Rundunar 'yan sanda a Kano ta ware makudan kudade har N300,000 ga duk wanda ya kawo bayanai da zai sa a kama wasu 'yan daba guda uku da ake nema ruwa a jallo.
Miyagun ƴan bindiga sun halaka bayin Allah tare da sace wasu masu yawa a jihar Zamfara a wani mummunan hari da suka kai. Jihar ta daɗe da matsalar ƴan bindiga.
Makonni kaɗan bayan halaka manoma kusan 15, mayaƙan kungiyar ta'addanci watau Boko Haram sun kuma yanke wasu manoma kusan 10 a kauyuka biyu na jihar Borno.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsageru suka hallaka malamin Izala tare da wasu mutane biyar a jihar Kaduna. An bayyana yadda lamarin ya faru a makon nan.
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar kubutar da wadanda aka yi garkuwa da su 88 tare da hallaka 'yan ta'adda 59 bayan kwato muggan makamai daga hannun su.
Yan ta'adda
Samu kari