Olusegun Obasanjo
Za a ji yadda Olusegun Obansajo ya yi kutun-kutun, ya tabbatar da kanin abokinsa, Umaru Musa ‘Yaradua ya shugabanci Najeriya a lokacin da zai bar mulki a 2007.
Olusegun Obasanjo ya ba ‘Yan Najeriya satar-amsar wanda ya dace da mulki. Tsohon Shugaban ya fadi abubuwan da ya kamata mutane su duba wajen zaben shugaba.
Daya daga cikin masu hangen kuɓerar shugaban ƙasa a zaɓen 2023, Abubakar Bukola Saraki, ya isa gidan tsohon shugaban Najeriya, Obasanjo, kan batun takara a PDP
Nan da kwanaki kadan za a ji Gwamnatin jihar Edo za ta sa kafar wando daya da mabarata. Gwamnan Godwin Obaseki ya ci burin hana bara a kan titi, a koma gona.
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya ce Najeriya da sauran ƙasahen duniya da duk halin da ake ciki mai wucewa ne watarana, ya bukaci a koma ga Allah.
Abdul Abiola ya ce lokaci ya yi da mutanen Najeriya za su san gaskiyar abin da ya faru bayan zaben 12 ga watan Yuni na 1993 da Janar Ibrahim Babangida ya soke.
Olusegun Obasanjo ya bayyana irin Shugaban da ya dace da rikon kasar nan. Tsohon shugaban Najeriya ya ce akwai bukatar a samu mutane masu daraja su karbi mulki.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Emmanuel Udom, ya ziyarci tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a ranar Talata domin sanar masa da kudirinsa na takarar shugaban kasa.
Wata kotun majistare da ke zama a Abeokuta a ranar Juma’a, 8 ga watan Afirilu ta yanke wa wani Seun Sowemimo, mai shekaru 33 watanni 12 a gidan yari ba tare da
Olusegun Obasanjo
Samu kari