Olusegun Obasanjo
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo ya shiga wasan kwallon kafan da aka yi a filin wasa na farfajiyar katafaren gidansa na Abeokuta a jihar Ogun.
Shehu Sani ya ce a lokacin da aka yanke masa hukuncin shekaru 7 a kurkuku da kuma daurin rai da rai a lokaci daya sai Obasanjo ya tambaye shi da wanne zai fara.
Obasanjo ya ce da ace hukumar EFCC na aikinta yadda ya kamata toh da ya kamata ace wasu masu neman takarar kujerar shugaban kasar Najeriya a 2023 suna a kurkuku
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya ce akwai ‘yan takarar shugaban kasa a zaben 2023 da suka cancanci zaman gidan yari da hukumar yaki da rashawa, EF
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, a halin yanzu yana ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a dakin karatu na Shugaba Obasanjo,
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed a ranar Laraba ya yi ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a Abeukuta, babban birnin jihar Ogun.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo ya shawarci tsofaffin da ke neman tsayawa takara. Ya ce ya kamata su bari matasa su mulki kasar nan kowa ya hu
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bada labarin haduwarsa da yan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram a shekarar 2021. Tsohon shugaban kasar ya gana da wasu
Olusegun Obasanjo, mai shekaru tamanin da hudu ya bayyana salonsa da irin karfi da jikinsa ke da shi tamkar matashi a wurin rawa tare da jaruma Adedoyin Kukoyi.
Olusegun Obasanjo
Samu kari