Adams Oshiomole
Abdullahi Umar Ganduje, shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya gana da Kwamared Adams Oshiomhole, tsohon shugaban APC na kasa a birnin tarayya.
Shugaba Tinubu zai rantsar da sabbin ministocin da ya nada ciki har da Abubakar Momoh daga jihar Edo, akwai abubuwa 10 da ba ku sani ba game da ministan matasa.
Sanatan Edo ya yi Allah-wadai da yadda Bola Tinubu ya samu halin tattalin arziki daga Muhammadu Buhari, ya ce yanayin kasar ta jawo ake daukar tsauraran matakai
Tsoffin gwamnoni, Adams Oshiomhole, Aminu Tambuwal da tsohon shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan suna cikin wadanda aka nada shugabannin kwamitocin majalisa.
Adams Oshiomole, Sanata mai wakiltar Edo ta Arewa wanda kuma tsohon gwamnan jihar ne, ya ce naira 30,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi ta yi kaɗan, ya ce.
Tun bayan kirkirar jam'iyyar APC mai mulki a 2013, shugabanni da dama sun jagoranci jam'iyyar da irin kamun ludayinsu wurin ganin an samu nasara a zabubbuka.
Jigon APC Oshiomhole ya ce ya sha dakyar tunda ya lashe zaben sanatan da aka gudanar a Najeriya a farkon shekarar nan. Ya fadi dalilin da yasa ya fadi hakan.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa kuma zababben sanata a zaben da ya gaba, Kwamaret Adams Oshiomhole, ya ce bai kamata gwamna Obaseki ya shiga damuwa ba.
A zaben 2023, kowane ‘Dan takara ya ce shi ne wanda ya yi galaba, ba Bola Tinubu na Jam’iyya mai-ci ba. Tsohon Shugaban APC, Adams Oshiomhole ya yi magana.
Adams Oshiomole
Samu kari