Mafi karancin albashi
Sabon sakataren fadar shugaban kasa, Tijjani Umar, ya ce an fara shirin gabatar da kasafin kudin shekarar badi a gaban Majalisa duk da ana fama da COVID-19.
Wasu ‘Yan Najeriya sun dura kan shugaba Buhari saboda yadda ya ke zargin ‘Yan kasuwa da laifi tun shekaru 36 da su ka wuce a gam da lamarin tsadar kayan abinci.
Gwamnatin Tarayya ta na sa ran kasha Naira Tiriliyan 12 a 2021. A shekarar 2021, Najeriya ta na lissafin samun akalla Naira Tiriliyan 7.5 a matsayin kudin shiga
Victor Attah ya zuga Majalisar Tarayya ta yi watsi da rokon bashin Gwamnatin Buhari na karbo aron $29.9, ya ce idan da dukiyar man fetur Najeriya za ta biya wannan kudi, babu shakka an yi kuskure.
Majalisa ta na daf da mikawa Shugaban kasa kundin kasafin badi. Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa kwamitin kasafin kudi ya gama aikinsa dazu nan.
Har yanzu babu wanda ya san yadda ‘Yan Majalisar Najeriya za su kashe Biliyoyinsu na kasafin kudin 2020. Majalisa ta ki bayyana abin da za ta yi da Biliyan 125 da aka ware mata.
Mafi karancin albashi
Samu kari