Peter Obi
Tsohon shugaban kasa a Najeriya ya bayyana matsayarsa game da cewa, yana goyon bayan Peter Obi a zaben bana. Ya yi karin haske kan abin da ke faruwa yanzu.
Mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa a inuwar APC, Festus Keyawa, ya ce zabe mai zuwa 2023 na mutum daya ne domin Obi ya daidaita PDP.
Wata kungiyar matasan Najeriya na PYFN ta gargadi tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo cewa bai cancanci ya bawa yan Najeriya shawara kan wanda za su zaba ba.
Babban jigon kasa kuma jagoran al’ummar Ijaw dake Neja Delta, Cif Edwin Clark, ya ayyana goyon bayansa ga kudirin takarar shugabancin Peter Obi na Labour Party.
Gwama Ortom na jihar Benue ya jinjinawa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo baya bisa shawarar da ya bawa yan Najeriya su zabi Obi na jam'iyyar LP a 2023.
Nyesom Wike ya yi martani da jin cewa a maimakon Obasanjo ya goyi bayan Atiku Abubakar ya zama shugaban kasa a 2023, ya bada karfinsa ne ga Peter Obi na LP.
Yayin da ya rage sauran kwanaki 55 a fafata zaben shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya fito fili ya bayyana goyon bayansa da Peter Obi na jam'iyar Labour Party.
Wani malamin addini ya ce ya hango matsaloli game da zaben dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC Bola Tinubu a zaben shugaban kasa na 2023 mai zuwa badi.
A rahoton da muka samo, an bayyana dan takarar shugaban kasan da aka fi neman bayanansa a kafar nema ta Google a 2022. Tinubu ne ya fi kowa sanuwa a shekarar.
Peter Obi
Samu kari