Peter Obi
Wani mai amfani da Twitter HAUSA MAFIA (@daddykukiss) ya horar da mahaifinsa saboda ya ki goyon bayan dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya yi kira da ɗaukacin yan ƙasa da zasu tura wa ɗan takarar jam'iyyar LP, Peter Obi, kuri'unsu domin ba zai basu kunya ba.
Primate Elijah Ayodele ya ayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar zai habbaka tattalin arzikin Najeriya idan ya lashe zaben 2023.
A wata ganawa da aka yi tsakanin dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi da tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, an yi batutuwan zabe.
Babban malamin adddin kuma fitaccen mai hasashen abin da ke faruwa ya bayyana wanda zai lashe zaben 2023. Ya ce akwai yiwuwar Tinubu ya lashe zaben badi kawai.
Tsohuwar ministan Buhari, kemi Adeson tace peter obi ya saba saba lamaba a yawancin kiddiga ko lissafin da yake yawan yi, musamman wanda ya shafi alkaluma.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, yace shi kadai dan takarar da zai iya jan ragamar Nigeria, kuma shine kadai wanda zai iya tafiyar da kasar nan..
Doyin Okupe, darakta janar na kungiyar kamfen din Peter Obi da Datti Baba-Ahmed, yayi murabus daga mukaminsa a ranar Talata a wasikar da ya aikewa Peter Obi.
Za a ji takarar Rabiu Kwankwaso za ta raba kuri’un PDP da APC a Arewa. Amma Peter Ameh yace jam’iyyar NNPP ba za ta samu komai a Kudu ba, hakan zai taimaki LP
Peter Obi
Samu kari