
Kashim Shettima







Mun fahimci cewa maganganun Kashim Shettima sun jawo kungiyar Abokan Buhari ta na zargin shi da laifi, an ce tsohon Gwamnan ya na yunkurin kitsa juyin-mulki.

Sanata Kashim Shettima, tsohon gwamnan jihar Borno ya bayyana cewa za su yi wa shugaba Muhammadu Buhari gyara a inda ya kamata kan lamarin tsaron cikin kasar.

Tsohon Gwamnan jihar Borno ya ce sun fuskanci ta’adi da hare-hare 2800 a kwana 320. Kashim Shettima ya jero wasu ta’adin Boko Haram daga farkon 2020 zuwa yau.

A jiya ne Sanatoci suka ce gwamnatin Buhari ta gaza inganta harkar tsaro. ‘Yan Majalisa sun yi wa Buhari rubdugu, sun fadi abubuwan da za su kawo zaman lafiya.

Tsohon Gwamnan jihar Borno ya ya yarda lallai ya zabo Magajin da ya fi shi. Kashim Shettima ya bayyana haka ne wajen gabatar da takarda a garin Birnin Kebbi.

Sanata Kashim Shettima ya rokawa Zulum Aljannah saboda aikin da ya ke yi. Sanatan ya roki Allah ya yi Zulum sakayya da gidan Aljannah bayan gina Firamari.
Kashim Shettima
Samu kari