Kashim Shettima
Kwamitin shirya taron sauya shekar gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang ya tabbatar da cewa Sanata Kashim Shettima zai halarci bikin yau Talata a Jos.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC ba ta ji dadin kalaman Ministar al'adu da yawon bude ido a kan batun takarar Shugaba da Mataimakinsa a 2027.
Rikici na neman barkewa a jam'iyyar APC bayan bacewar hoton Kashim Shettima a taron Maiduguri, ya tayar da tsoro game da makomar jam'iyya a zaben 2027.
Wata kungiyar matasan APC a yankin Arewa maso Gabas ta caccaki wasu ’yan siyasa da suka nuna kiyayya ga mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta yi magana kan jita-jitar da ake yadawa kan batun sauya Kashim Shettima a zaben 2027. Ta yi gamsashshen bayani.
Jigo a jam'iyyar APC, Farfesa Haruna Yerima, ya yi magana kan batun sauya tikitin Tinubu/Shettima a zaben 2027. Ya bayyana babban kuskuren da APC za ta yi.
Tsohon shugaban majalisar wakilai, Yakubu Dogara ya amsa tambayoyi game da cewa zai maye gurbin mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima a zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Ministar al'adu da yawon buɗe ido, Hannatu Musawa ta bayyana makomar APC idan aka ajiye Kashim Shettima a matsayin abokin takarar Tinubu.
Malamin addinin Kirista, Elijah Ayodele ya yi gargadin barazanar rikici a APC idan har Bola Tinubu ya yi yunkurin sauya Kashim Shettima daga mukaminsa
Kashim Shettima
Samu kari