Sanata mai wakiltar Gombe ta Kudu, Anthony Siyako, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP mai adawa. Sanatan ya koma PDP ne bayan rasa tikitin jam'iyyar APC.
Sanata mai wakiltar Gombe ta Kudu, Anthony Siyako, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP mai adawa. Sanatan ya koma PDP ne bayan rasa tikitin jam'iyyar APC.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar Kwankwasiyya ta bayyana yakinin cewa za ta kauce wa matsalolin da aka samu a ADC a cikin sabuwar jam'iyyar NDC.
Wani ‘Dan Jam’iyyar PDP ya samu tikitin zama ‘Dan takara a APC a 2023. Har yanzu rajistar AMA Abiodun da PDP tana nan, sai ya ke neman mulki jam’iyyar APC.
Nyesom Wike ya zauna da Gwamnonin PDP, ya sa sharadi kafin ya goyi bayan Atiku Abubakar. Gwamnoni masu-ci da tsofaffin Gwamnoni sun halarci wannan taro a jiya.
Suleiman Othman Hunkuyi ya yi alkawarin zai maido Sarakunan da aka cire. Nasir El-Rufai ya cirewa Hakimai 313 da Masu unguwanni 4, 453 rawani a Yunin 2017.
Rikicin da ake yi a jam’iyyar APC a kan tikitin Musulmi da Musulmi da aka yi a zaben 2023 ya jawo ana wasan tonon silili a kan BOla Tinubu da maganar zaben 2023
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya lashe zaɓen fidda ɗan takarar Sanata mai wakiltar mazaɓar Ebonyi ta kudu wanda aka canza kuma magoya bayan APC sun fito.
Hukumar zabe ta jihar Ebonyi ta bayyana 'yan takarar APC a matsayin wadanda suka yi nasarar kashe dukkan kujerun shugabannin kananan hukumomin jihar da aka yi.
Abuja - Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, Rabi'u Kwankwaso, ya taya Mai Alfarma Daniel Okoh Murna zama sabon shugaban kungiyar
Shugaban karamar hukumar Tangaza, kuma makusancin gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Isah Salihu Bashar Kalanjine tare da kansilolo 8 sun koma APC daga PDP.
Gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal, mataimakinsa da wasu jiga-jigan PDP reshen jihar sun tarbi wani babban jigon APC ya yarda kwallon mangwaro don ya huta d aƙuda.
Siyasa
Samu kari